Yanzu-Yanzu: Buhari Ya Iso Wurin Taron Gangamin APC a Abuja
FCT Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari ya iso wurin taron gangamin jam'iyyar All Progressives Congress, APC, da ake yi a Eagle Square a Abuja, rahoton Daily Trust.
Da farko ana tsammanin zuwan shugaban kasar ne misalin karfe 3.30 na rana amma ya isa wurin karfe 8.25 na yamma.

Asali: Twitter
Bayan zuwansa, an rera taken Najeriya kafin cigaba da abubuwa.
Saurari karin bayani ...
Asali: Legit.ng