Mutum 107 da za su taimakawa jam’iyyar APC wajen shirya zaben sababbin shugabanni
- Abubakar Sani Bello ya yi garambawul a kananan kwamitocin da za su shirya zaben shugabanni
- Sabon shugaban rikon kwaryar na jam’iyyar APC ya rage adadin mutanen da za su yi wannan aikin
- An zabi mutane 100 a karkashin kwamitoci 20 a maimakon mutane kusan 1200 da Mala Buni ya kawo
A wannan rahoto da APC ta fitar a shafinta na Twitter, mun tattaro duka sunayen ‘ya ‘yan kananan wannan kwamitoci da aka kafa:
1. Babban kwamitin tsare-tsare
Yana kunshe da duka ‘yan kwamitin rikon kwarya
2. Karamin kwamitin tantancewa
H.E. Rt. Hon. Aminu Bello Masari
Rt. Hon. Dimeji Bankole
Barr. Emmanuel Chukwuemeka
Fatima Zarah Umar Danejo

Kara karanta wannan
Kafin a je ko ina, sabon shugaban APC ya zaftare ‘yan kwamitin zabe, daga 1200 zuwa 107
3. Karamin kwamitin korafi wajen tantancewa
H.E. Sen. Hope Uzodinma
Rt Hon. Yakubu Dogara
Sir Joseph Ari
Abubakar Barde
4. Karamin kwamitin zabe
H.E. Muhammad Badaru Abubakar
H.E. Rotimi Akeredolu
Hadiza Bala Usman
Dr. Sunusi Ohiare
5. Karamin kwamitin korafin zabe
H.E. Dapo Abiodun
Hon. Usman Mohammed
Hon. Chukwuemeka Nwajiba
Hon. Iman Suleiman
6. Karamin kwamitin shari’a
Abubakar Malami SAN
Sen. Victor Ndoma Egba SAN
Barr. Sharon Ikeazor
Barr. Oyambo Owei
7. Karamin kwamitin masaukin baki
H.E. Muhammad Bello Matawalle
H.E. Dame Pauline Tallen
Haj. Salamatu Bawa
Hon. Ramatu Yar’adua
8. Karamin kwamitin gyara filin zabe
H.E. Simon Lalong
Muhammad Musa Bello

Kara karanta wannan
Daga Karshe, Gwamna El-Rufa'i ya faɗi yankin da Magajin Shugaba Buhari zai fito a 2023
Sen. Domingo Obende
Hauwa Grema Mohammed
9. Karamin kwamitin zirga-zirga
H.E. Dave Umahi
H.E. Gbenga Daniel
Hon. Dakuku Peterside
Hon. Aisha Aminu Malumfashi
10. Karamin kwamitin yada labarai
H.E. Abdullahi A. Sule
ALHAJI LAI MOHAMMED
Mal. Garba Shehu
Hannatu Musawa

Asali: UGC
11. Karamin kwamitin
H.E. Yahaya Adoza Bello
Gen. Abdulrahman Bello Dambazau (rtd)
Sen. Stella Oduah
Hon. Aliyu Gebi
12. Karamin kwamitin tantance masu zabe
H.E. Nasiru Ahmed El-Rufa’i
H.E. Ovie Omo Agege
Alh. Tijjani Tumsah
Abuh Andrew Abuh
13. Karamin kwamitin walwala da nishadi
H.E Muhammad Inuwa Yahaya
Haj. Ramatu Aliyu Tijjani
Sen. Joy Emodi
Farida Odanghi
14. Karamin kwamitin kula da lafiya
Sen. (Dr) Chris Ngige
Prof. Issac Adewole
Dr. Osagie Ehanire
Dr. Aminu Yakubu Bakori
15. Karamin kwamitin harkar kudi
H.E. Babajide Sanwo-Olu
HE. Abubakar Atiku Bagudu
Prince Clem Agba
Mustafa Habib
16. Karamin kwamitin tantance ‘yan sa-kai, mutanen kasar waje, masu sa ido da muhimman jami’ai
Rt. Hon. Ahmed Wase
Geoffrey Onyeama
Abike Dabiri Erewa
Prince Ade Omole
17. Karamin kwamitin sadarwa na zamani
H.E. Prof. Ben Ayade
Prof Adeolu Akande
Dr. Kashifu Inuwa
Bashir Ahmad
18. Karamin kwamitin kasafin kudi
H.E. Abdulrahman Abdulrazaq
Haj. Zainab Shamsuna Ahmed
Sir Barr. Ibanga Akpabio
Hon. Asuquo Ekpenyong
19. Karamin kwamitin tsare-tsare
H.E. Abdullahi Umar Ganduje
H.E. Godswill Akpabio
Sen. Olorunnimbe Mamora
Hon. Hafiz Kawu
20. Karamin kwamitin laccocin kafin gangami
H.E. Babagana Umara Zulum
H.E. John Kayode Fayemi
Dr. Garba Abari
Fatima Kakuri
Masu bibiyar inda aka kwana
Boss Gida Mustapha
H.E. Babatunde Raji Fashola
Dr. Ikechi Nwoga
Kabir Aregbesola
Karamin kwamitin fahimtar da jama’a
Rt. Hon. Fini Angaye
Baffa Sale Hadejia
Prof. Umar Adam Katsayal
Prof. Vitalis O. Ajumbe
Prof. Emmanuel J. D. Garba
Dr. Mairo Mandara
Hon. Amuna Kadir
Ibrahim Ayuba
Dr. Robert Sabo
Dr. Bala Bello
Barr. Udeme Ekott
Prof. Al-Mustapha Ussiju Medaner
Sauran ‘yan sakatariya
Abdullahi Gashuwa
Darektocin sakatariyar jam’iyya
Hadiman ‘yan kwamitin CECPC
CECPC ta kawo sababbin tsare-tsare
Ku na sane da cewa Gwamna Abubakar Sani Bello ya canza yadda aka tsara ‘yan kwamitin zaben shugabannin APC bayan ya zama sabon shugaban riko na jam’iyya.

Kara karanta wannan
Duk da Buhari Landan yake zuwa jinya, ya saki N10bn don gina sabon asibiti a Aso Rock
Daga mutane fiye da 1, 000, wadanda aka bari a kwamitocin gudanar da zaben sun dawo kusan 100. An cire sunayen mutane irinsu Femi Fani - Kayode a sabon jerin.
Asali: Legit.ng