Majiyoyi sun tabbatar da rasuwar Malam Yahaya Billi, shugaban Izala na Besse, bayan ya rasu a hannun masu garkuwa da mutane bayan fama da rashin lafiya.
Majiyoyi sun tabbatar da rasuwar Malam Yahaya Billi, shugaban Izala na Besse, bayan ya rasu a hannun masu garkuwa da mutane bayan fama da rashin lafiya.
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya sake jaddada kyakkyawar alakar da ke tsakaninsa da matasa da kasancewa garkuwar kare martabarsu.
Wani fitaccen lauya mai suna Liborous Oshoma, ya jajanta halin da 'yan sandan Najeriya ke ciki a yayin da ya wallafa munanan hotunan halin da barikinsu ke ciki.
Wani magidanci ya ce zai maka uwargidarsa a gaban kotu saboda leken asiri da ta kwashe tsawon lokaci tana yi masa ta manhajar sadarwar WhatsAPP a Saudiyya.
Bayan kammala taronsa da shugabannin hukumomin tsaro, Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Talata 11 ga watan Agusta ya nada Adamu Adaji a matsayin shugaban NBC.
Jami'an tsaron asirin dake tsaron fadar shugaban kasan Amurka, White House, sun dauke shugaban kasar, Donald Trump, daga dakin taro sakamakon harbe-harben.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kwatanta mayakan Boko Haram da ke yankin arewa maso gabashin kasar a matsayin mayunwata da ke neman abinci da za su ci.
Wani mutum dan asalin kasar Kamaru ya janyo cece-kuce kafafen sada zumuntar zamani a kan auren da yayi. Ya aure zuka-zukan mata har biyu a rana da lokaci daya.
Mun ji labarin wata Matar aure ta ce ta rabu da Mijinta ne saboda ta dauka ma’aikacin filin jirgi ne. Yanzu auren ya lalace bayan shekara 10 a kasar Kenya.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya sha alwashin mayar da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo zuwa gidan fursuna a kan manyan laifuka da ake zargi.
Labarai
Samu kari