Majiyoyi sun tabbatar da rasuwar Malam Yahaya Billi, shugaban Izala na Besse, bayan ya rasu a hannun masu garkuwa da mutane bayan fama da rashin lafiya.
Majiyoyi sun tabbatar da rasuwar Malam Yahaya Billi, shugaban Izala na Besse, bayan ya rasu a hannun masu garkuwa da mutane bayan fama da rashin lafiya.
Shugaban majalisar wakilai, Tajudeen Abbas ya bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kudiri yan sahihin zabe a Najeriya a shekarar 2027 yayin ganawa da EU
Sabon Sarkin Ibadan da aka nada a jihar Oyo, Oba Rashidi Adewolu Ladoja, ya bayyana cewa bai ɗauki zancen Peter Obi da ya kira shi ɗan’uwa a matsayin raini.
A labarin nan, za a ji yadda sabanin siyasa a jihar Akwa Ibom ya jawo guda daga cikin masu rike da mukamai a jihar, Ndianaabasi Udom ya ajiye mukaminsa.
Shugaban hukumar kula da wutar lantarki, NERC, Abdullahi Ramat ya bayyana cewa talakawa, makarantu da asibitoci za su amfana da rangwamen kuɗin wuta.
A labarin nan, za a ji yadda masarautar Akko da ke jihar Gombe ta bayyana dalilanta na nada matar Shugaba Bola Tinubu, Sanata Remi sarauniyar Yakin Akko.
An tabbatar da cewa Sarkin Kirawa, Alhaji Abdulrahman Abubakar, ya tsere zuwa Kamaru bayan Boko Haram sun kona fadarsa a wannan mako da muke ciki a jihar Borno.
Sheikh Barista Ishaq Adam Ishaq ya ce majalisar shura bata hana Sheikh Abubakar Lawal Shua'ibu wa'azi a Kano ba kan zargin batanci da aka masa a jihar.
Tsohon Wazirin Zazzau, Alhaji Ibrahim Aminu da Dr Nasiru Bashari Aminu suna zargin kalaman Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli sun bata mutuncinsu.
A labarin nan, za a ji yadda wata majiya ta tona ainihin abin da ya jawo matatar Dangote ta samu matsala da PENGASSAN har ta kori ma'aikatanta guda 800.
Labarai
Samu kari