Alhamdulillahi! An Sallame ni: Eedris Jaga-Jaga Bayan Masa Dashin Koda

Alhamdulillahi! An Sallame ni: Eedris Jaga-Jaga Bayan Masa Dashin Koda

An Sallami Mawaki dan Najeriya Eedris Abdulkareem, daga asibiti bayan dashin kodar da akayi masa a wani asibitin dake jihar Legas.

Eedris Abdulkareem ya sanar da hakan ranar Alhamis a shafinsa na Instagram.

A cewarsa:

"Ina farin cikin komawa gida. Alhamdulillah”

Asali: Legit.ng

Online view pixel