Da duminsa: Shugaba Buhari ya dira birnin Kigali, kasar Rwanda

Da duminsa: Shugaba Buhari ya dira birnin Kigali, kasar Rwanda

Shugaban kasa , Muhammadu Buhari, ya dira birnin Kigali, kasar Ruwanda da yammacin Laraba, 22 ga watan Yuni, 2023.

ABIN LURA: Za ku iya ceton rayuwar diya mace dake cikin hadari. Bada gudunmuwarka ga Patreon na Legit

Buhari ya jagoranci tawagar Najeriya zuwa taron kasashe rainon Ingila wato Commonwealth na 2022 wanda aka shirya gudanarwa a Kigali, kasar Rwanda.

Hadimin Shugaba kasa, Buhari Sallau, ya bayyana hakan a jawabin da ya fitar a shafinsa na Tuwita.

Asali: Legit.ng

Online view pixel