Shugaba Buhari zai yiwa yan Najeriya jawabi na musamman gobe Lahadi

Shugaba Buhari zai yiwa yan Najeriya jawabi na musamman gobe Lahadi

  • Albarkacin ranar demokradiyya, Shugaba Buhari zai yiwa yan Najeriya jawabi gobe da sassafe
  • Shugaba Muhammadu Buhari ne ya sauya ranar demokradiyya daga 29 ga Mayu zuwa 12 ga Mayu
  • An bukaci yan Najeriya su dasa kunne gobe misalin karfe bakwai na safe don sauraron shugaban kasa

ABIN LURA: Za ku iya ceton rayuwar diya mace dake cikin hadari. Bada gudunmuwarka ga Patreon na Legit

Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari zai yiwa yan Najeriya jawabi ta musamman misalin karfe 7 na safiyar Lahadi, 12 ga watan Yuni, 2022.

Ministan Labarai, Lai Mohammed, ya bayyana hakan yayin hira da yan gidan rediyo ranar Alhamis a Abuja.

Lai Mohammed yace zai yi jawabin bisa murnar ranar demokradiyya ta shekarar nan.

Hadimin shugaban kasa kan gidajen rediyo da talabijin, Buhari Sallau, ya bayyana cewa misalin karfe 7 na safe Shugaba Buhari zai yiwa yan Najeriya jawabin.

Kara karanta wannan

Hotuna: Buhari ya Karba Bakuncin Sarkin Kano a Fadarsa Dake Abuja

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel