Hotuna: Daga karshe, an yiwa Ibrahim Magu karin girma zuwa AIG

Hotuna: Daga karshe, an yiwa Ibrahim Magu karin girma zuwa AIG

Tsohon shugaban hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa, Ibrahim Magu, daga karshe ya samu karin girma zuwa matsayin mataimakin Sifeton yan sanda AIG.

ABIN LURA: Za ku iya ceton rayuwar diya mace dake cikin hadari. Bada gudunmuwarka ga Patreon na Legit

Sifeto Janar na yan sandan Najeriya, IGP Usman Baba, da kansa ya sanyawa Ibrahim Magu kambin karin girman tare da matarsa a wajen.

Wannan abu ya gudana ne a hedkwatar hukumar dake unguwar Asokoro Abuja.

Wannan ya biyo bayan ritayar Ibrahim Magu daga hukumar yan sanda ranar 5 ga Mayu, 2022.

A Yuli 2020, Shugaba Muhammadu Buhari ya dakatad da Magu matsayin mukaddashin shugaban EFCC bayan bayyana gaban kwamitin bincike.

Ga hotunan sanyawa Magu kambin zama AIG:

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

ibrahim Magu karin girma, (Hotuna)
Daga karshe, an yiwa Ibrahim Magu karin girma, (Hotuna) Hoto: @thecable
Asali: Twitter

Daga karshe, an yiwa Ibrahim Magu karin girma, (Hotuna)
Daga karshe, an yiwa Ibrahim Magu karin girma, (Hotuna) Hoto: @thecable
Asali: Twitter

Kara karanta wannan

Bani da niyyar shiga addinin Musulunci, Dan wasan Nollywood Jim Iyke

Daga karshe, an yiwa Ibrahim Magu karin girma, (Hotuna)
Daga karshe, an yiwa Ibrahim Magu karin girma, (Hotuna) Hoto: @thecable
Asali: Twitter

Daga karshe, an yiwa Ibrahim Magu karin girma, (Hotuna)
Daga karshe, an yiwa Ibrahim Magu karin girma, (Hotuna) Hoto: @thecable
Asali: Twitter

Asali: Legit.ng

Online view pixel