Bidiyo da hotunan Tsohon gwamna Saminu Turaki yayin da ya angwance da zukekiyar amarya

Bidiyo da hotunan Tsohon gwamna Saminu Turaki yayin da ya angwance da zukekiyar amarya

  • Alhaji Saminu Turaki, tsohon gwamnan jihar Jigawa, ya yi wuff da zukekiyar mata a ranar Asabar da ta gabata
  • An yi shagalin biki amaryar mai suna Khadija Lawan da ango Saminu Turaki ne a garin Kanon Dabo
  • A bidiyon da ya bayyana, an ga angon rike da hannun amaryarsa a wurin liyafar cin abincin dare a aka yi

Kano - Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Saminu Turaki, ya angwance da zukekiyar amaryarsa mai suna Khadija Lawan a garin Kano.

A hotuna da bidiyon bikin da Legit.ng ta ci karo da su a Instagram, daga kallon angon da amaryar za ka tabbatar da cewa auren soyayya ne aka kulla tsakaninsu.

Bidiyo da hotunan Tsohon gwamna Saminu Turaki yayin da ya angwance da zukekiyar amarya
Bidiyo da hotunan Tsohon gwamna Saminu Turaki yayin da ya angwance da zukekiyar amarya. Hoto daga @insidearewa
Asali: Instagram

A

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Kara karanta wannan

Shin ka san wanene dan majalisar wakilan da yafi kowa dadewa a majalisa?

Asali: Legit.ng

Online view pixel