Hotuna: Sarkin Ilori ya nada shahrarren lauya, Alimi Abdulrasaq, matsayin Matawallen Ilori

Mai Martaba Sarkin Ilori, Alhaji Ibrahim Sulu Gambari, ya nada shahrarren lauya, Dr. Alimi Abdulrasaq, a matsayin Matawallen Ilori a ranar Juma'a, 18 ga watan Maris, 2022.

An yi nadin sarautan Dr. Alimi Abdulrasaq ne a fadar Sarkin dake birnin Ilori, jihar Kwara.

Daga cikin mahalarta taron nadin akwai mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo; shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Ibrahim Gambari; da gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq.

Matawallen Ilori
Sarki Ilori ya nada shahrarren lauya, Alimi Abdulrasaq, matsayin Matawallen Ilori Hoto: Tolani Alli
Asali: Facebook

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Matawallen Ilori
Sarki Ilori ya nada shahrarren lauya, Alimi Abdulrasaq, matsayin Matawallen Ilori Hoto: Tolani Alli
Asali: Facebook

Matawallen Ilori
Sarki Ilori ya nada shahrarren lauya, Alimi Abdulrasaq, matsayin Matawallen Ilori Hoto: Tolani Alli
Asali: Facebook

Matawallen Ilori
Sarki Ilori ya nada shahrarren lauya, Alimi Abdulrasaq, matsayin Matawallen Ilori Hoto: Tolani Alli
Asali: Facebook

Sarki Ilori ya nada shahrarren lauya, Alimi Abdulrasaq, matsayin Matawallen Ilori

Asali: Legit.ng

Online view pixel