Da Dumi-Dumi: Jirgin Yaƙin Sojojin Ukraine Ɗauke Da Mutum 14 Ya Yi Haɗari Kusa Da Kyiv

Da Dumi-Dumi: Jirgin Yaƙin Sojojin Ukraine Ɗauke Da Mutum 14 Ya Yi Haɗari Kusa Da Kyiv

Ukraine - Wani jirgin yaki na sojojin Ukraine dauke da mutane 14 ya fadi ya yi hatsari a kusa da kudancin Kyiv a ranar Alhamis, a cewar hukumar ayyukan gaggawa, rahoton The Punch.

Da Dumi-Dumi: Jirgin Yaƙin Sojojin Ukraine Ɗauke Da Mutum 14 Ya Yi Hatsari Kusa Da Kyiv
Jirgin Yaƙin Sojojin Ukraine Ɗauke Da Mutum 14 Ya Yi Hatsari Kusa Da Kyiv. Hoto: The Punch
Asali: Twitter

Hukumar ta ce har yanzu "tana nazarin adadin mutanen da suka mutu."

Lamarin ya faru ne a misalin kilomita 20 da kudancin Kyiv, a yayin da rahotanni ke nuna cewa ana kai hare-hare a wasu yankunan birnin.

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Saurari karin bayani ...

Asali: Legit.ng

Online view pixel