Da dumi-dumi: Gobara ta yi kaca-kaca da sansanin 'yan gudun hijira a Borno

Da dumi-dumi: Gobara ta yi kaca-kaca da sansanin 'yan gudun hijira a Borno

Wani sansanin ‘yan gudun hijira da ke kusa da yankin Muna a karamar hukumar Jere a jihar Borno dake Arewa maso Gabas ya kone kurmus a ranar Juma’a, inji rahoton daridar Leadership.

Gobara ta tashi a jihar Borno
Da dumi-dumi: Gobara ta yi kaca-kaca da sansanin 'yan gudun hijira a Borno | Hoto: channelstv.com
Asali: UGC

Kawo yanzu dai ba a bayyana cikakken bayanin faruwar lamarin ba amma an sanar da hukumar bada agajin gaggawa ta kasa (NEMA) domin shawo kan lamarin.

Karin bayani na nan tafe...

Asali: Legit.ng

Online view pixel