Kai Tsaye: Sakamakon zaben birnin tarayya Abuja sun fara shigowa

Kai Tsaye: Sakamakon zaben birnin tarayya Abuja sun fara shigowa

A yau, 12 ga watan Febrairu 2022, ake gudanar da zaben kananan hukumomin birnin tarayya Abuja shida.

A bisa alkaluman INEC, mutum 55 ke neman kujeran shugabannin kananan hukumomi yayinda mutumin 363 ke neman kujerar Kansila

Kananan hukumomin sune:

1. Abuja Municipal (Cikin gari)

2. Bwari

3. Kwali

4. Gwagwalada

5. Kuje

6. Abaji

PU 023 (Fed Staff clinic)

Gwarimpa, AMAC

Ciyanan

PDP - 48

APC - 43

Kansila

APC - 44

PDP - 44

PU 027 Ungwan Hakimi II

Kwali

Ciyaman

APC - 14

APM - 1

PDP - 22

Kansila

APC - 17

PDP - 20

PremiumTimes

Sakamakon zaben rumfuna 4 dake Aso Rock

PU 021

Ciyaman

APC - 79

PDP - 36

Kansila

APC - 84

PDP - 30

PU 022

Ciyaman

APC - 41

PDP - 33

Kansila

APC - 44

PDP - 30

PU 121

Ciyaman

APC - 0

PDP - 1

Kansila

APC - 0

PDP - 1

PU 122

Ciyaman

APC - 0

PDP - 0

Kansila

APC - 0

PDP - 0

Sakamakon zaben rumfar Sanata Tanimu Aduda

PU 004 (Ung Gina Health Centre)

Karu, AMAC

Kansila

PDP - 123

APC - 57

Ciyaman

APC - 35

PDP - 140

Online view pixel