Osinbajo, Tinubu, jiga-jigan siyasa sun dira Bauchi auren diyar Ministan Ilmi Adamu Adamu, Hotuna

Jihar Bauchi ta cika ta banbatse a ranar Asabar yayinda manyan jiga-jigan siyasa suka dira daurin auren diyar Ministan Ilimi, Malam Adamu Adamu a garin Azare.

Jiga-jigan sun hada da Gwamnoni, Ministoci, Sanatoci, manyan jami'an gwamnati, dss.

Ministan Ilmi ya aurar da diyarsa Barista Fatima Zarah Adamu kuma an daura a babban Masallacin Azare.

Daga ciki akwai mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo; Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan; jagoran APC, Bola Ahmad Tinubu.

Kazalika akwai Gwamnan jihar Bauchi, Bala AbdulKadir; Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi; Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum; Gwamnan jihar Plateau, Simon Lalong; Gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu, da Gwamnan jihar Jigawa, Mohammad Badaru Abubukar.

Sauran sune Gwamnan jihar Yobe kuma Shugaban APC, Mai Mala Buni, Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, Tsohon Minista Abubukar Bwari, Sanata Kashin Shettima, Sanata Danjuma Goje, Sanata Ali Ndume, .

Kara karanta wannan

Shugaba Buhari ya tura tawaga Kano don gaisuwar ta'aziyyar Dr Ahmad BUK

auren diyar Ministan Ilmi Adamu Adamu, Hotuna
Osinbajo, Tinubu, jiga-jigan siyasa sun dira Bauchi aure diyar Ministan Ilmi Adamu Adamu, Hotuna Hoto: Aso Villa
Asali: Facebook

auren diyar Ministan Ilmi Adamu Adamu, Hotuna
Osinbajo, Tinubu, jiga-jigan siyasa sun dira Bauchi auren diyar Ministan Ilmi Adamu Adamu, Hotuna Hoto: Aso Villa
Asali: Facebook

auren diyar Ministan Ilmi Adamu Adamu, Hotuna
Osinbajo, Tinubu, jiga-jigan siyasa sun dira Bauchi auren diyar Ministan Ilmi Adamu Adamu, Hotuna Hoto: Aso Villa
Asali: Facebook

auren diyar Ministan Ilmi Adamu Adamu, Hotuna
Osinbajo, Tinubu, jiga-jigan siyasa sun dira Bauchi auren diyar Ministan Ilmi Adamu Adamu, Hotuna Hoto: Aso Villa
Asali: Facebook

auren diyar Ministan Ilmi Adamu Adamu, Hotuna
Osinbajo, Tinubu, jiga-jigan siyasa sun dira Bauchi auren diyar Ministan Ilmi Adamu Adamu, Hotuna Hoto: Aso Villa
Asali: Facebook

auren diyar Ministan Ilmi Adamu Adamu, Hotuna
Osinbajo, Tinubu, jiga-jigan siyasa sun dira Bauchi auren diyar Ministan Ilmi Adamu Adamu, Hotuna Hoto: Aso Villa
Asali: Facebook

Osinbajo, Tinubu, jiga-jigan siyasa sun dira Bauchi auren diyar Ministan Ilmi Adamu Adamu, Hotuna
Osinbajo, Tinubu, jiga-jigan siyasa sun dira Bauchi auren diyar Ministan Ilmi Adamu Adamu, Hotuna
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Online view pixel