Hotunan Buhari ya na tattakin mita 800, Obasanjo ya na kwallo, Jonathan ya na sassarfa

Hotunan Buhari ya na tattakin mita 800, Obasanjo ya na kwallo, Jonathan ya na sassarfa

  • Atisaye ya na da matukar amfani wurin tabbatar da lafiyar jiki da na kwakwalwa, kamar yadda masana kimiyya ke bayyanawa
  • Shugabannin kasashen duniya suna yin wasanni daban-daban domin motsa jiki duk da tarin ayyukan da ke gabansu
  • An ga hoton shugaba Buhari ya na tattakin mita dari takwas, Jonathan ya na sassarfa yayin da Obasanjo ke wasan kwallon kafa

Atisaye a yanzu ba wai jijjiga bane har a yi zufa ba. Masana kimiyya sun gano alaka tsakanin lafiyar jiki a bayyane da kuma karfin kwakwalwa. Ana mamakin dalilin da yasa shugabannin duniya ke atisaye duk da yawan ayyukan da ke kansu.

Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya na yin wasan kwallon doki. Firayim ministan Canada, Justin Trudeau, ya kan yi wasan dambe.

Kara karanta wannan

Ayyukan yan binidga a Arewa: CAN ta maida martani ga gwamna Masari na jihar Katsina

Hakazalika, ba a bar shugabannin Najeriya a baya ba, shugaban kasa Muhammadu Buhari na yin tattaki, tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya na wasan kwallon kafa yayin da Jonathan na yin sassarfa.

Hotunan Buhari ya na tattakin mita 800, Obasanjo ya na kwallo, Jonathan ya na sassarfa
Hotunan Buhari ya na tattakin mita 800, Obasanjo ya na kwallo, Jonathan ya na sassarfa. Hot daga Vanguardngr.com
Asali: UGC

Ga hotunan shugabannin Najeriyan yayin da suke tsinka jini.

Hotunan Buhari ya na tattakin mita 800, Obasanjo ya na kwallo, Jonathan ya na sassarfa
Hotunan Buhari ya na tattakin mita 800, Obasanjo ya na kwallo, Jonathan ya na sassarfa. Hoto daga vozafric.com

Hotunan Buhari ya na tattakin mita 800, Obasanjo ya na kwallo, Jonathan ya na sassarfa. Hoto daga Goodluck Jonathan

Hotunan Buhari ya na tattakin mita 800, Obasanjo ya na kwallo, Jonathan ya na sassarfa
Hotunan Buhari ya na tattakin mita 800, Obasanjo ya na kwallo, Jonathan ya na sassarfa. Hoto daga Femi Adesina
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Online view pixel