Hotunan ziyarar ta'aziyyar da Ganduje ya kaiwa Kwankwaso bisa rasuwar kaninsa

Hotunan ziyarar ta'aziyyar da Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kaiwa tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso bisa rasuwar kanin sa Alhaji Inuwa Musa Kwankwaso a Gidan sa dake Miller Road.

Haka zalika Sanata Kwankwaso ya Jagoranci Gwamna Ganduje zuwa Kabarin mahafin sa domin jaddada addu'oi akan Allah ya jadda masa Rahma.

Aminu Dahiru, hadimin daukan hoton Ganduje ya bayyana hotunan a shafinsa na Facebook.

Kalli hotunan:

Hotunan ziyarar ta'aziyyar da Ganduje ya kaiwa Kwankwaso
Hotunan ziyarar ta'aziyyar da Ganduje ya kaiwa Kwankwaso bisa rasuwar kaninsa Hoto: Dr Abdullahi Umar Ganduje
Asali: Facebook

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Hotunan ziyarar ta'aziyyar da Ganduje ya kaiwa Kwankwaso bisa rasuwar kaninsa
Hotunan ziyarar ta'aziyyar da Ganduje ya kaiwa Kwankwaso bisa rasuwar kaninsa Hoto: Dr Abdullahi Umar Ganduje
Asali: Facebook

Hotunan ziyarar ta'aziyyar da Ganduje ya kaiwa Kwankwaso bisa rasuwar kaninsa
Hotunan ziyarar ta'aziyyar da Ganduje ya kaiwa Kwankwaso bisa rasuwar kaninsa Hoto: Dr Abdullahi Umar Ganduje
Asali: Facebook

Hotunan ziyarar ta'aziyyar da Ganduje ya kaiwa Kwankwaso bisa rasuwar kaninsa
Hotunan ziyarar ta'aziyyar da Ganduje ya kaiwa Kwankwaso bisa rasuwar kaninsa Hoto: Dr Abdullahi Umar Ganduje
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Online view pixel