Da duminsa: Jami'an DSS da yan sanda sun tarwatsa masu zanga-zanga a jihar Katsina

Da duminsa: Jami'an DSS da yan sanda sun tarwatsa masu zanga-zanga a jihar Katsina

Jamian hukumar DSS da yan sanda sun tarwatsa masu zangar-zangar matsalar rashin tsaro a jihar Katsina ranar Talata, 14 ga watan Disamba, 2021, rahoton DailyTrust

Matasan rike da takardun sun taru ne a shataletalen Kofar Soro, wajen fadar Sarki.

Daya daga cikin wadanda suka shirya zanga-zangar, Bishir Dauda Sabuwar Unguwa, wanda shine Sakataren kungiyar Muryar Talaka ya bayyana cewa matasan sun fito ne don janyo hankalin gwamnati kan kisan kiyashin da ake yiwa mutanen Arewa.

Da duminsa: Jami'an DSS da yan sanda sun tarwatsa masu zanga-zanga a jihar Katsina
Da duminsa: Jami'an DSS da yan sanda sun tarwatsa masu zanga-zanga a jihar Katsina
Asali: Original

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel