EndSARS: Jerin sunayen wadanda aka kashe a Lekki Toll Gate, Kwamitin Bincike

Kwamitin binciken da gwamnatin jihar Legas ta nada don tattaunawa da wadanda yan sandan SARS suka ci zarafinsu ta saki jerin sunayen wadanda aka hallaka ko aka jiwa rauni ranar 20 ga Oktoba, 2020.

Ta bayyana hakane a bincikenta kan lamarin da ta mikawa Gwamnatin jihar Legas.

A rahoton mai taken, 'Rahoton binciken abinda ya faru a Lekki ranar 20 ga Oktoba, 2020', kwamitin yace akalla mutum 48 abin ya shafa.

Cikin wannan adadi, wasu sun mutu kai tsaye, wasu a asibiti, wasu na kwance sakamakon raunukan harsasai, an ci zarafin wasu, rahoton Punch.

Ga Jerin sunayensu:

EndSARS: Jerin sunayen wadanda aka kashe a Lekki Toll Gate, Kwamitin Bincike
EndSARS: Jerin sunayen wadanda aka kashe a Lekki Toll Gate, Kwamitin Bincike
Asali: UGC

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Kara karanta wannan

Abubuwa 17 da ya kamata ku sani a rahoton da kwamitin Endsars ya gabatar

EndSARS: Jerin sunayen wadanda aka kashe a Lekki Toll Gate, Kwamitin Bincike
EndSARS: Jerin sunayen wadanda aka kashe a Lekki Toll Gate, Kwamitin Bincike
Asali: UGC

EndSARS: Jerin sunayen wadanda aka kashe a Lekki Toll Gate, Kwamitin Bincike
EndSARS: Jerin sunayen wadanda aka kashe a Lekki Toll Gate, Kwamitin Bincike
Asali: UGC

Asali: Legit.ng

Online view pixel