Latest
A jihar Legas, gobara ta yi kaca-kaca da kasuwar sayar da kayyakin atamfa. An ruwaito cewa, hukumar kashe gobara ta jihar ta kama hanya don zuwa kashe wutar.
A wata jiha kuwa, an ruwaito cewa, 'yan bindiga sun tare wata motar banki mai dauke makudan kudade, in da suka suka yi awon gaba da wasu adadi da ba a sani ba.
Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya ce yan bindigan da sukayi garkuwa da daliban jami'ar Greenfield a Kaduna sun fasa kashesu kamar yadda sukayi barazana ranar Litinin.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana tasirin da haɗa layukan waya da lambar NIN zai yi ga yaƙin da gwamnatinsa ke yi da matsalar tsaro a ƙasar nan.
Fusatattun matasa sun kashe wasu mutane uku da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a yayin da suka yi yunkurin kai hari a Goronyo a ranar Laraba. Matasan sun k
Wata kungiyar karkashin inuwar #IstandwithBuhari# tace shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai saurari miyagun da ke kira gareshi ba da ya sauka mulki kafin cika.
An kashe wani mai aikin daukar hoto a sashen labarai na karamar hukumar Jibia, Ibrahim Dankabo, ranar Litinin yayin da yan bindiga suka yi garkuwa da mutane, ra
Olusegun Obasanjo ya ce dole a 2023 ayi wa Najeriya sabon lale, ko kasar nan ta wargaje gaba daya. Obasanjo ya na goyon-bayan a samu sabon jini ya zama Shugaba.
Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya lashi takobin cewa ba zasu sake yarda wani ya shigo da Masara daga kasar waje ba, cewar jawabin bankin.
Masu zafi
Samu kari