Da duminsa: Ukraine ta janye kudirinta na shiga kungiyar tarayya NATO, Jami'i

Da duminsa: Ukraine ta janye kudirinta na shiga kungiyar tarayya NATO, Jami'i

  • Kasar Ukraine ta bayyana cewa a shirye take da janye kudirinta na shiga kungiyar gamayyar NATO matukar yaki zai tsaya
  • Sai dai mai bai wa shugaban kasar Rasha shawara kan harkokin diflomasiyya, ya ce sai idan suna da tabbacin tsaro daga Rasha
  • A cewar Ihor Ivanovych Zhovkva yayin tattaunawar da aka yi da shi, in har hakan zai kawo karshen gumurzun yakin da ake da Rasha, toh sun shirya janye kudirinsu

A yayin da aka shiga zagaye na hudu na zaman tattaunawar kawo karshen yakin Rahsa da Ukraine a ranar Litinin, mai bada shawara ga shugaban kasar Ukraine a harkokin diflomasiyya, Ihor Ivanovych Zhovkva, ya bayyana cewa Ukraine ta shirya fasa shiga NATO matukar hakan zai kawo karshen yakin da ake yi. The punch ta ruwaito.

Da duminsa: Ukraine ta janye kudirinta na shiga kungiyar tarayya NATO, Jami'i
Da duminsa: Ukraine ta janye kudirinta na shiga kungiyar tarayya NATO, Jami'i. Hoto daga punch.com
Asali: UGC

A wata tattaunawa da gidan talabijin na Republic, Zhovkwa ya ce Ukraine ba za ta shiga kungiyar gamayyar NATO ba matukar kasashen da suke makwabtaka da su da suka hada da Rasha za ta basu tabbaci tsaron kasarsu da mutanensu.

Kara karanta wannan

Daga rubutu a Twitter: An daure 'yar jarida saboda yiwa shugaban kasa gugar zana

Karin bayani na nan tafe...

Asali: Legit.ng

Online view pixel