
Sani Hamza Funtua







Akalla injiniyoyi 2,000 ne ake sa ran za su samu gurbin aiki a matatar man Dangote da zaran ta soma aiki, lamarin da zai kawo raguwar rashin ayyuka a kasar. Anyi amfani da kayayyakin fasahar zamani a matatar man ta Dangote da za

Dr. Ibe Kachikwu ya tabbatarwa 'yan Nigeria cewa har yanzu akwai isasshen man fetur da aka fi sani da 'Premium Motor Spirit (PMS)', a fadin kasar. Kachikwu ya ce tuni kasar ta fice daga karancin man fetur, yana mai bukatar jama

Rundunar sojin sama da ke atisayen DIRAR MIKIYA, ta kai wani hari tare da lalata manyan dakunan ajiye kayayyakin 'yan ta'adda a dajin Kagara da ke Zamfara. Rahotanni sun tabbatar da cewa an lalata mabuyar 'yan ta'addan, kuma h

Farfesa Cecilia Olufunke-Akintayo, ta shawarci gwamnati tarayya da ta gina sabbin kamfanonin sarrafa sinadaran 'Chemicals' na zamani. A cewar ta idan har aka samar da kamfanonin, hakan zai kawo karshen matsalar man fetur da 'ya

Rundunar 'yan sanda ta ce ta cafke wadanda da ake zargin sun yin garkuwa da wani ma'aikacin gidan talabijin na Channels TV, Mr Friday Okeregbe. Okeregbe wanda ya kubuta a ranar 28 ga watan Maris, wasu 'yan bindiga da ba asan ko

NLC ta baiwaBuhari wa'adin nan da 1 ga watan Mayu ya rattaba hannu kan sabuwar dokar da ta kara mafi karancin albashi zuwa N30,000. Kwamred Ayuba Wabba, shugaban NLC na kasa, ya bayar da wannan wa'adin a ranar Asabar a wata zan
Sani Hamza Funtua
Load more