
Muhammad Mubarak Bala







Ta mika wannan sako ne ta bakin Harriett Baldwin a ranar Laraba inda tace"ina mika sakon taya murna ga shugaban kasa Muhammad Buhari bisa nasarar daya samu na kara komawa kan kujerar sa a karo na biyu". Akwai kyakkyawar alaka tsak

"Amma kuma a dabarance suka tsare yawan kuri'u a guraren da suke goyon bayan Buhari tare da tsare tazarar su da PDP. Duk anyi hakan ne don bawa Buhari kuri'u fiye da Atiku. Kowa zai iya gano wannan sarkakiyar," Ardo ya zarga.

Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben da ya gabata, yace ya tabbatar da cewa zai yi nasara a kotu. Atiku yayi alkawarin cewa zai kalubalanci sakamakon zabe wanda ya kwatanta da "mafi muni" a tarihin da

A zamanin mulkin Turawa sai aka raba kasar, Musulmi suka dau rabi, Hindu suka dau rabi, sai dai akwai wurare masu arziki da Indiya taki barwa PAkistan, domin kuwa koda 'yan garin musulmi ne, tarihi da arzikin yankin yafi alaka da

Wike yace a maimakon kwana- kwana GOC ya fito ya bayyanawa yan Najeriya dalilin daya sanya division 6 afkawa jami'an hukumar zabe a Ikwerre, Emohua da Okrika wanda ake zargin satar kayan zabe ne da shirin fitar da sakamako

Wani Lauya Lezina Amegua, ya roki kotu da tasa hukumar zabe da ta hana shugaban kasar takara. Amma mai shari'a Ishaq Sani, ya kori shari'ar sakamakon rashin amfani. Mai shari'ar yace shi bai ga yanda bayyana takardar shaidar makar
Muhammad Mubarak Bala
Samu kari