
Muhammad Malumfashi







A garin Sabon-Birni, an kashe Bayin Allah, sannan an tsere da dabbobi 100 a wani kauyen jihar Sokoto. Wadannan ‘Yan ta’adda sun dauki lokaci su na harbe-harbe.

Mun tattaro ‘Yan wasan Najeriya da su ka samu Biliyoyin kudi da harkar wasan kwallon kafa, za ku shahararrun ‘Yan kwallon da su mallaki fiye da N1b a banki.

Sheikh Dahiru Bauchi ya bayyana abin da aka yi masa da ba zai taba mantawa ba, ya ce ya manta abubuwan da su ka faru, amma ba zai manta da Nasir El-Rufai ba.

Gwamnonin jihohin Arewa maso gabas sun sake zama ranar Alhamis a Jihar Bauchi. A cewar gwamnonin yankin, wannan aiki ya na tafiya ne kurum a kan fallen takardu.

Jami’an tsaro sun kama maras ido da mai dakinsa bisa zargin damfara. 'Yan Sanda ne su ka yi ram da wannan maras ido da yake damfarar Bayin Allah a kasuwanni.

Alkali bai ba EFCC damar karbe wasu gidajen da Bukola Saraki ya mallaka ba. EFCC ta rantse cewa a lokacin da Bukola Saraki yake gwamna a jihar Kwara ya saye su.
Muhammad Malumfashi
Load more