
Muhammad Auwal







Hukumar Kwastam ta kama wani sunduki dake dauke da shinkafa dafa-duka da miyan agushi
Hukumar kwastam ta kasa ta kama wani babban sunduki dake cike da kayayyakin abincin da aka sarrafa, ciki har da dafa-duka da miyan agushi

Hau! Uwa ta zubar da Jaririyarta a bola
wata karamar yarinya mai shekaru 13 ta jefar da jaririyar data haifa a bola saboda gudun abin kunya

Beckham zai siyar da kasaitaccen gidansa kan farashi biliyan 9
Tsohon dan wasan kwallon kafa na kungiyar Manchester United da Real Madrid ya sanya gidansa a kasuwa, kan farashi Naira biliyan 9.6

Abin sha’awa: Hotuna 6 dake bayyana Soyayyar tsofaffi
Dankon soyayya na daya daga cikin ababen dake tafiyar da Duniya, sa'annan kowane mutum na bukatar a kaunace shi.

Messi ya baiwa ýaýan Barack Obama babban kyauta
Fitaccen dan kwallon Duniya Lionel Messi ya aika ma yayan shugaban kasar Amurka Obama kyauta

Shugaba Buhari zai yi balaguro kasar Senegal
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari zai yi tafiyayya zuwa kasar Senegal don halartan taron kasashen Nahiyar Afirka
Muhammad Auwal
Load more