Latest news

Mudathir Ishaq

Yanzu-yanzu: An harbe jigon jam’iyyar PDP a Legas
Yanzu-yanzu: An harbe jigon jam’iyyar PDP a Legas

An kashe wani babban jigon jam’iyyar jam’iyyar adawa ta People’s Democratic Party (PDP), Borishade Adeniyi, a jihar Legas. An hallakashi ne a wajen taron ziyarar da shugabannin kananan hukumomin jam’iyyar da akayi a ranan Asabar,

Mailfire view pixel