Latest news

Mahmoud Aliyu

Na gamsu da ayyukan Ambode, inji Buhari
Na gamsu da ayyukan Ambode, inji Buhari

Daga cikin ayyukan akwai, tashar mota bas ta zamani a Oshodi, sai kuma tashar bas domin zirga-zirga daga Legas zuwa wasu jihohi da kuma filin jirgin saman Murtala Mohammed da gwamnan ya gyara hanyar zuwa filin.

Jami’o'i 7 sun samu sabbin cibiyoyin bincike mai zurfi
Jami'a 7 sun samu cibiyoyin bincike mai zurfi

A bisa ga yinkurin samar da ilimin kimiyyar adana kudade, babbar kungiyar masu kula da adana kudade ta kasa wato ‘ANAN’ ta baiwa jami’o’i bakwai cibiyoyin bincike mai zurfi. Jagoran wannan kungiyar na kasa mai suna Alhaji Shehu La

Mailfire view pixel