
Jamil Usman







A jiya shugabannin jam'iyyar APC, sun ce zasu rufe duk wasu gurbuna da za su janyo satar fiye da dalibai 300 na Kankara, a jihar Katsina bata maimaita kanta ba.

A ranar Asabar rundunar sojin Najeriya ta bayyana yadda ta samu nasarar ceto dalibai 344 na GSSS Kankara, jihar Katsina a ranar 11 ga watan Disamba, Vanguard.

A ranar Asabar ne Benin City ta dauki zafi, inda wasu 'yan bindiga suka yi garkuwa da shugaban ma'aikatan gwamnatin (Head od Serv) jihar Edo, Anthony Okongbowa.

Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da mutuwar mutane 6, da wata mata tare da wasu yara 6 a wani hari na mayar da martani a karamar hukumar Kauru, bayan harin.

Iyayen daliban GSSS Kankara na jihar Kaduna sun hadu da yaransu. An sace yaran ne a ranar 11 ga watan Disamba, kuma an sako su a daren Alhamis. The Cable tace.

Tsohon sanatannan, Sanata Shehu Sani, ya bai wa jami'an tsaro hanyoyin kulawa da makarantu a arewacin Najeriya.Ya bayar da shawarwarin ne a shafinsa na Twitter.
Jamil Usman
Load more