
Ishaq Isma'il







A wani rahoto da jaridar Premium ta Times ta ruwaito, an gano babban dalilin da ya sa Matan aure ke fita cikin dare wajen neman maganin tsarin iyali a Bauchi.

Wani rahoto da sashen Hausa na jaridar BBC ya ruwaito, masu kula da makabartu a jihar Kano sun bayyana damuwa a kan yadda wuraren binne matattu suka yi karanci.

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya NEMA ta fitar, ya nuna cewa jihohin za su fuskanci wannan musiba sanadiyar ruwan saman da ke sauka fiye da kima.

Wata kotun dakarun tsaro da ke zamanta a garin Abuja, ta zartar da hukuncin cin sarka na shekaru 55 a gidan kaso kan wani soja da aka tabbatar masa da laifi.

Hakan na zuwa ne yayin da Gwamnatin Najeriya ke ci gaba da fafutikar agazawa ‘yan kasarta da suka makale a wasu kasashe sakamakon takunkumin hana zirga-zirga.

Mahara da ake zargi ‘yan daban daji ne, sun kashe wani mutun a harin da suka kai kan al’ummar Kona, wani kauye da ke wajen Jalingo, babban birnin jihar Taraba.
Ishaq Isma'il
Samu kari