Latest news

Humaira Samaila

An damke matashi da laifin kisan mahaifinsa a Abuja
An damke matashi da laifin kisan mahaifinsa a Abuja

Hukumar yan sandan Najeriya ta damke wani matashi dan shekara 22 da laifin kisan mahaifinsa. Marigayin mai suna, Alhaji Hussaini Usman, wanda babban dan kasuwa ne kuma dan kwangila ya rasu ne ranan 28 ga watan Oktoba a gidansa.

Mailfire view pixel