Latest news

Trending news

Top stories

Aminu Ibrahim avatar

Aminu Ibrahim

Aminu Ibrahim ma'aikacin jarida ne kuma ɗalibi mai neman ilimi. Ya yi karatun digiri na farko a ABU, Zaria, yanzu yana karatun digiri na biyu a Jami'ar Tarayya ta Dutse, Jihar Jigawa. Ya shafe kimanin shekaru huɗu yana aikin jarida inda ya samu gogewa a ɓangaren rubutu kan fannoni da suka shafi siyasa, mulki, wasanni, nishadi, da sauransu. Aminu Ibrahim ne ya samu lambar yabo na zakaran editan shekarar 2020.

Author's articles

Online view pixel