Aminu Ibrahim

Yanzu-yanzu: An sace ma'aikacin INEC a Lokoja
Yanzu-yanzu: An sace ma'aikacin INEC a Lokoja

An sace wani ma'aikacin Hukumar zabe mai zaman kanta na kasa (INEC) a rumfar zaben SUBEB dake Lokoja a jihar Kogi. An sace shi bayan wasu 'yan daba dauke da bindigu sun afkawa masu zabe suna harbe-harbe a iska yayin da ake gudanar

Mailfire view pixel