Latest news

Aisha Musa

Zabe: Za a yaudari ma su zabe da jabun daloli - EFCC
Zabe: Za a yaudari ma su zabe da jabun daloli - EFCC

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta yi gargadin cewa akwai dalolin jabu da ke yawo a fadin kasar. Hukumar ta fitar da gargadin ne bayan bayanan sirri da ta samu a lokacin da ake shirin zaben shugaban kasa da na majalisa

Mailfire view pixel