Ahmad Yusuf
Author's articles
Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya bayyana cewa gwamnatinsa ta shriya fara sayar da shinkafa a farashi mai rangwamen kaso 50 cikin 100 ga talakawa.
Bishof Mathew Kukah, babban malamin cocin katolika a jihar Sakkwato ya dira kan wasu manyan ƴan Najeriya da ke haɗa kai da ƴan bindiga masu satar dalibai.
Watanni kusan hudu bayan kuskuren jefa kan masu Maulidi a Kaduna, Gwamna Uba Sani ya fara ayyukan da ya yi alƙawari ga al'ummr kauyen Tudun Biri.
Wani shafin yanazar gizo mai tsage gaskiya ya tabbatar da cewa ikirarin cewa an yi awon gaba da mai ɗakin Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas ba gaskiya bane.
Farfesa Babagana Umaru Zulum ya ce shirin aminci a makarantu da suka kaddamar a Borno tun shekaru bakwai zuwa takwas da suka wuce yana aiki yadda ya kamata.
Rahotanni daga wasu jihohin Najeriya sun nuna yadɗa maniyyata ke zuwa neman a dawo masu da kuɗaɗensu bayan NAHCON ta sanar da ƙarin N1.9m a kowace kujera.
Wasu maharan sun yi garkuwa da matan aure 12 da namiji ɗaya, sun kwashi dukiyar bayin Allah mai ɗumbin yawa a karamar hukumar Dutsinma a jihar Katsina.
Shahararren malamin nan na jihar Kaduna, Dakta Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya amsa gayyatar jami'an tsaro, ya ce babu wani abun fargaba game da hakan.
Rahotanni sun nuna cewa wasu gungun ƴan bindiga sun halaka dakaru 2 na rundunar CPG ta jihar Zamfara tare da ƙona motoci biyu a ƙaramar hukumar Tsafe.
Ahmad Yusuf
Samu kari