Latest news

Abubakar Sulaiman

Bidiyon yadda taron Kwankwaso ya tokare Abuja
Bidiyon yadda taron Kwankwaso ya tokare Abuja

Yanzu dai bayan wannan kaddamar da takarar tasa ta tabbata cewa Kwankwason zai yi gwajin kwanji da manyan gwasaken cikin PDP a zaben fidda gwani na cikin gida a jam'iyyar PDP kafin daga bisani ya kara da shugaban kasa Muhammadu

Ina nan a PDP daram-dam – Atiku Abubakar
Ina nan a PDP daram-dam – Atiku Abubakar

Duk wata jita-jitar da ake na wai Atiku ya fice daga jam’iyyar PDP, babu gaskiya a cikinsa domin kuwa yana nan cikin jam’iyyar PDP daram-dam. Watanni biyu da suka wuce, Atiku Abubakar ya karade kasar nan domin ganawa gami da tuntu

Mailfire view pixel