
Abubakar Nura Bala







Wani tsohon dan takaran gwamna kuma mamba na kungiyar yakin neman zaben jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Rivers, Prince Tonye Princewill, ya mayar da martani ga wadanda ke korafi akan tafiye tafiyen diflomasiyya d

Jam'iyyar All Progressives Congress (APC ) mai mulki ta jinjina wa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari kan matakin da kasar ta kai a rukunin kididdigan da Bankin Duniya ya fitar na kasashen da suka fi saukin hulda ta fannin k

Hankula sun tashi a Karamar hukumar Sabon Gari, Zaria a ranar Alhamis, 24 ga watan Oktoba, a wajen sauraron dokar da ake neman kafawa na haramta siyarwa da kuma shan barasa da sauran kayan maye a hukumar.

Shugaban makarantar Professor Ango Abdullahi da ke Zariya, Dr Shamsuddeen Aliyu Maiyasin, ya ce babu tabbatar da batun biyan naira miliyan 46 da fitaccen jarumin nan, Adam Zango ya zuba a makarantar domin daukar nauyin karatun yar

Kasar Rasha za ta siyarwa Najeriya helikoftan kai hari 12 bayan kasashen biyu sun shiga wata yarjejeniyar soji a gefen taron Rasha-Afrika wanda ke gudana a Sochi.

Sanata mai wakiltan yankin Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Uba Sani ya sha alwashin kaddamar da aikin tona dukkanin haramtattun cibiyoyin horar da kangararru a kasar.
Abubakar Nura Bala
Samu kari