
Author's articles







Kamfanin jirgin Azman Air ya dawo jigilar fasinjoji zuwa jihar Kaduna bayan dakatad da shi tsawon watanni biyu sakamakon harin da yan bindiga suka kai tashar.

Shugaba Muhammadu Buhari ya samu lambar yabon mai gaskiyan duniya kuma jagoran yaki da rashawa. Kungiyar masu binciken kwa-kwaf na Forensics na Najeriya watau.

Yan ta'addan da suka sace fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna sun yi barazanar hana amfanin da titin Kaduna-Abuja gaba daya idan gwamnatin tarayya bata saki.

Yan ta'addan da suka sace fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna sun yi barazanar fara kashe wadanda suka kwashe idan gwamnatin tarayya bata saki yaransy dake han

Tsohon gwamnan jihar Gombe, Sanata Danjuma Goje, a ranar Litnin, ya yi watsi da labarin cewa ya yi takara a zaben fidda gwanin jam'iyyar Peoples Democratic Part

Wata mata yar Najeriya mai suna Misis Taiwo Lawal ta haihu daga karshe ranar 11 ga watan Mayu, 2022 bayan kwashe shekaru shida (6) tana dauke da juna biyu.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari