
Abdul Rahman Rashid







Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya shiga jerin gwamnonin Najeriya da suka kamu da cutar Coronavirus. Rahoton TVC News ya nuna cewa Ortom ya kamu da cutar.

A ranar Talata, 27 ga watan Junairu 2021, Mutane 1,303 kwayar cutar ta harba a fadin Nigeria kamar yadda alkaluman hukumar hana yaduwar cututtuka NCDC ta saba.

Allah ya yiwa Barde Kerarriyan Zazzau, Alhaji Buhari Aminu Chiroma, rasuwa, kamar yadda Masarautar ta Zazzau ta sanar da daren Talata a shafinta na Tuwita.

Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, a ranar Talata, ya rattafa hannu kan dokar daina baiwa tsaffin gwamnoni da mataimakansu na jihar kudin fansho.

Bayan kiraye-kiraye daga yan majalisun tarayya da manyan masu ruwa da tsaki a Najeriya suka yiwa shugaba Buhari ya sallami hafsoshin tsaro kuma ya nada wasu.

Shugaba Muhammadu Buhari ya sallami dukkan hafsoshin tsaron Najeriya a ranar Talata, 26 ga watan Junairu, 2021, kuma ya nada sabbi ba tare da bata lokaci ba.
Abdul Rahman Rashid
Load more