Labarai

Labarai na Najeriya da ya kamata ka sani.

Yadda dan majalisa ya shiga daji da kansa ya ceto yan mazabarsa da yan bindiga suka sace a Kwara
Dan majalisar dokokin jihar Kwara mai wakiltan mazabar Gwanabe-Danmi- Adera ta yankin karamar hukumar Kaiama ya jagoranci wata tawagar tsaro zuwa cikin jeji.
Sokoto: An fasa auren budurwa bayan fitowar tsohon bidiyon ta tana lalata da wani
Hukumar Hisbah a Sokoto ta kama wani yaro da abokansa uku kan yada bidiyon tsiraicin wata budurwa da dayansu ya yi wa fyade a otel shekaru 3 da suka shude.
Zaben Ondo: Kotu ta adana wasu mutum 7 da ake zargin 'yan daban siyasa ne
Wata kotun majistare da ke zama a garin Akure, babban birnin jihar Ondo, ta bukaci da a adana mata wasu mutum 7 da ake zargi da zama 'yan daban siyasa daga Ifon
‘Yan siyasa 3 da su ka taba lashe zaben Gwamna a karkashin PDP da APC
Za ku ji wasu Gwamnonin da su ka yi tazarce bayan sun fice daga APC zuwa PDP. Godwin Obaseki ya kafa tarihin lashe zabe sau biyu a jere a Jam’iyyu dabam-bam.
Saurayi ya tsere bayan budurwarsa ta yanke masa kudin aure har N4m
Wani dan Najeriya mai suna Nwoke Agulu a ranar 21 ga watan Satumba ya wallafa a shafinsa na Twitter yadda ya fasa auren wata budurwa saboda yawan kudin auren.
Atiku ya yi martani kan rahoton badakala a Amurka
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce shi da iyalansa ba su aikata wani laifi ba saboda haka ba su cikin wadanda Amurka ke sanya wa ido a kansu.
Yadda rasuwar Sarkin Zazzau ta girgiza zukatan 'yan Kannywood
A ranar Lahadin da ta gabata kasar Zazzau ta tashi da babban tashin hankali na rashin balaraben Sarkinta, Alhaji Dakta shehu Idris, wanda ya kwashe shekaru 85.
Har yanzu yana cikinmu: APC ta ƙaryata jita jitar fatattakar Oshiomole daga jam'iyyar kwata kwata
Jam’iyyar All Progress Congress (APC) reshen Edo ta yi watsi da rade-radin da ke yawo na cewa ta fatattaki Adams Oshiomhole, tsohon shugaban jam'iyyar na kasa.
Sarautar Zazzau: Tsakanin na kusa da Buhari, da abokin El-Rufa'i
Rahotanni daga gidan sarautar Zazzau da gidan gwamnatin jihar na nuna cewa cikin mutane biyu; daya na kusa da shugaban Buhari da kuma abokin gwamna El-Rufa'i.
Da duminsa: An kashe hakimin Feron, Bulus Chuwang Jang
'Yan bindiga sun kashe hakimin garin Feron a karamar hukumar Barkin Ladi na jihar Plateau, Da Bulus Chuwang Jang a harin da suka kai da yammacin ranar Litinin.
Zulum ya bawa iyalin marigayi Kanal Bako kyautar gida da N20m (Hotuna)
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya sanar da bawa mata da 'ya'yan marigayi Kanal Dahiru Chiroma Bako kyautar gida da kudi Naira miliyan ashiri
Sanata Ali Ndume ya koka akan kisan Kanal din soja da 'yan Boko Haram suka yi a Borno
Sanata Ali Ndume, dan majalisa mai wakiltar kudancin jihar Borno a majalisar dattawa, ya kai ta'aziyyar marigayi kwamandan sojoji Kanal Dahir Bako. Jaridar...
Ba shine matsalar ba - Obaseki ya bayyana abinda zai yi wa Ize-Iyamu
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya yi karin haske a kan dangartakarsa da dan takarar gwamna na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Osagie Ize-Iyamu.
Tsohuwa 'yar shekara 57 da ta kammala JS3 na sakandare tace tana so ta zama ma'aikaciyar lafiya
Wata mata 'yar kasar Ghana mai suna Elizabeth Yamoah, mai shekaru 57 da haihuwa wacce bata dade da gama rubuta jarabawar kammala firamare ba (BECE), ta ce...
An gano dalilin da yasa sojan da ke yakar Boko Haram ya kashe kansa
A ranar Alhamis da ta gabata ne wani sojan da ke yakar Boko Haram a yankin arewa maso gabas, ya kashe kansa.Ya kashe kansa don an zargesa da satar da bai yi ba.
Zaben Edo: An kafa kotun sauraron korafe korafen zabe daga APC da sauran jam'iyyu
Shugabar kotun daukaka kara, Justis Monica Dongban-Menem ta kafa kotun sauraron karar zabe domin duba korafe korafe da zai fito daga zaben gwamnan jihar Edo.
Karin farashin man fetur da lantarki: NLC ta sanar da ranar fara zanga-zanga
Kungiyar Kwadaga ta Kasa, NLC, ta ce ba za ta fasa zanga zangar da ta shirya yi ba daga ranar 28 ga watan Satumba bayan FG ta ki rage farashin fetur da lantarki
Da duminsa: Jami'an tsaro sun dakatar da zanga-zanga a Kano (Hotuna)
An fara zanga-zangar ne a kofar ofishin Kungiyar 'yan Jarida ta Kasa, NUJ, da ke Farm Centre Road a safiyar ranar Talata a Kano yayin da jami'an tsaro masu yawa
Mijina yana amfani da 'yammatansa na dadiro domin ci mun mutunci - Matar aure ta koka
Kudrat ta shaidawa kotun cewa, Sikiru na daukar bidiyo a wayarsa, na yadda yake saduwa da dadironsa, yana kunnawa a gaban ta, don ya kuntata ma ta. Sai dai a n
Yanzu-yanzu: Obaseki da mataimakinsa sun karbi shahadar nasara a zabe
Hukumar gudanar da zaben kasa watau INEC ta bada shahadar nasara a zaben ga gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, da mataimakinsa, Philip Shaibu, AIT ta ruwaito.
Yadda ake neman tallafin COVID-19 da Gwamnatin Buhari ta kawowa ‘yan kasuwa
Mun kawo maku janyar samun jarin da Gwamnati za ta ba kananan ‘yan kasuwan Najeriya. Za a rufe rajista a ranar 15 ga watan Oktoba. Sai a hanzarta ayi rajista.
Gwamna Babagana Umara Zulum ya nada sabon Sarkin Biu
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Litinin ya tabbatar da zabin Alhaji Mai Mustapha Umar Mustapha a matsayin sabon sarkin masarautar Biu a Borno