Labaran duniya

Labaran duniya from Hausa.naij.com

Sarautar Zazzau: Sanata ya karfafa jita-jitar wanda zai zama Sarki
Shehu Sani, tsohon Sanatan Kaduna ya bada satar amsa kan Magajin Shehu Idris.‘Dan siyasar ya nuna inda magajin Marigayi Sarki Shehu Idris mai rasuwa zai fito.
Murnar zagayowar ranar samun 'yanci: Hotunan shugaba Buhari a Bissau
Tun a jiya, Laraba, Legit.ng ta wallafa labarin cewa shugaba Muhammadu Buhari zai yi tafiya kasar Guinea Bissau daga birnin tarayya Abuja ranar Alhamis, 23 ga
Bayan shekaru 5 ana fafatawa, kotu ta bawa masallaci ikon cigaba da kiran sallah a Jamus
Wata kotu a Jamus a ranar Laraba ta yi watsi da karar da aka shigar na hana kiran sallah a wani masallaci da ke wani karamin gari bayan shekaru biyar ana kai ru
Dauke da tsohon ciki matar aure tayi kundunbala ta fada cikin ruwa domin ceto mijinta da kifi ke shirin cinyewa
Wata mata mai dauke da juna biyu ta fada cikin ruwa don ceton rayuwar mijinta lokacin da wani katon kifi ya kai mishi farmaki a Florida. A ranar Lahadi, 20 ga..
An bayyana hamshakin mai kudi dan Najeriya a cikin mutane 100 da suka fi kowa alfarma a duniya
Jaridar Times ta bayyana fitaccen biloniya kuma babban dan kasuwa Tony Elumelu a matsayin mutumin da ya shiga cikin jerin mutane 100 da suka fi kowa alfarma...
Gawurtattun masu kudin 'a buga a jarida' da su ka dawo ba su da arzikin komai
A tarihi, an taba yin hamshakan masu kudin da su ka dawo ba su da komai a lalitarsu. Wasu daga cikinsu sai da ta zama ba su da komai, wasu yanzu ma su na daure.
Zaɓen Edo: Amurka ta magantu kan nasarar Obaseki
Kasar Amurka ta taya al'umar jihar Edo murnar fitowa kwansu da kwarkwatarsu suka zabi abunda ransu ya ke so, kuma ta kira zaben sahihi. Sai dai Amurka ta bayya
Kotu ta bada umarnin cigaba da kiran Sallah a wani Masallaci da aka hana a kasar Jamus
A ranar Laraba, wata kotu dake birnin Munster a yammacin kasar Jamus ta bada damar cigaba da kiran sallar juma'a a wani Masallaci. Hakan ya biyo bayan daukaka..
Yadda wata budurwa 'yar Najeriya ta samu wata gagarumar kyauta daga wajen mai kudin duniya Bill Gates
Wata 'yar Najeriya mai suna Hauwa Ojeifo ta samu gagarumar kyauta ta musamman daga gidauniyar Bill Gates da Melinda Gates ta shekarar 2020. Kasancewar budurwar
An yi garkuwa da ‘Yaruwar wata babba a Gwamnatin Buhari da wasu a Katsina
‘Yan bindiga sun shiga Katsina a makon nan, sun yi gaba da ‘Yaruwar wata babba a Gwamnatin Tarayya. ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane a Faskari da Dandume.
'Yan sanda sun kama wani Bature da yake ikirarin cewa shi Annabi Isah ne ya dawo duniya
Hukumomin tsaro a kasar Rasha sun kama wani tsohon dan sanda dake daga hannu akan titi da ke ta tara al'umma yana ce musu shi Annabi isa ne ya dawo duniya...
'Yan fashi sun yiwa wata mata fyade a gaban mijinta da 'ya'yanta a kasar Indiya
'Yan fashi sun yiwa wata mata fyade a gaban mijinta da yaranta a gidansu dake Indiya. 'Yan fashin guda hudu ne suka kai farmakin a wani kauye dake jihar Punjab
Wani ango ya jawo kace nace bayan ya siyawa amaryarshi fili a duniyar wata
Sohaib Ahmed mazaunin Rawalpindi ya siyawa matarsa fili a wata unguwa mai suna 'Sea of Vapour' a duniyar wata akan kudi dalar amurka arba'in da biyar ($45)...
Mutumin da ake zargi da laifin damfarar sama da Biliyan 2 ya kai kan shi gaban EFCC
A makon jiya Felix Osilama Okpoh ya mika kan shi gaban EFCC. Ana zargin wannan Bawan Allah da laifin damfarar Bayin Allah a Amurka, kuma an dade ana nemansa.
An nada sabon Shugaba a Mali bayan hambarar da Gwamnatin farar hula mai-ci
A farkon makon nan aka nada Ba N’Daou sabon Shugaba a kasar Mali bayan juyin-mulki. N’Daou tsohon Kanal ne a gidan soja da ya yi ritaya, yanzu shekarunsa 70.
Farashin kayan abinci sun fara yin kasa a wasu kasuwannin Jihohin Najeriya
Rahotanni sun ce buhunan hatsi su na yin sauki a kasuwanni bayan shigowar kayan gona Katsina. Hakan na zuwa ne bayan an fara cire kayan amfanin noman damina.
Yanzu yanzu: Kasar Saudiya ta amince a ci gaba da yin Umrah, ta gindaya sharudda
Kasar Saudiya ta amince da dawo da aikin Umrah, amma bisa sharadin bin matakai uku, domin kiyaye barkewa ko yaduwar cutar COVID-19. Za a fara da matakin fark
Tsohuwa 'yar shekara 57 da ta kammala JS3 na sakandare tace tana so ta zama ma'aikaciyar lafiya
Wata mata 'yar kasar Ghana mai suna Elizabeth Yamoah, mai shekaru 57 da haihuwa wacce bata dade da gama rubuta jarabawar kammala firamare ba (BECE), ta ce...
Tirkashi: Karamar yarinya ta sanar da mahaifinta yadda mahaifiyarta take lalata da makwabcinsu idan baya nan
Hira ta barke tsakanin wani mahaifi da karamar diyarsa wanda ya jawo asirin matarsa ya tonu har ta kai ga sanadiyyar mutuwar aurensu na shekara 14. Bayan Steven
Budurwar da mahaifiyarta za ta mutu ta shirya aurenta cikin kwana 5, an daura aurenta a cikin asibiti
Wata amarya da ta rantse bazata yi aure ba saboda mahaifiyar ta tana fama da matsanancin ciwo ta shirya yin aure cikin kwanaki 5. Mahaifiyar Nicole Linda...
Abin da Marigayi Shehu Idris ya fada lokacin da ya fara haduwa da sabon Sarkin Kano (Bidiyo)
Mun kawo maku jawabin marigayi mai martaba sarkin Zazzau lokacin da mai martaba sarkin Kano ya kai masa ziyarar farko a matsayin sarkin Kano a farkon bana.
Kabilar Jarawa: Jama'ar kasar India da masana'antar Bollywood bata bayyanawa
Kabilar Jawarawa sun kasance yan asalin kasar Indiya wadanda yawansu yan ki kimanin 250 da 400, sun kuma kasance bakaken fata da ke zama a Kudancin Andaman.