Yanzu-yanzu: Sabbin yan Najeriya 176 sun kamu da cutar Korona yau Asabar

Yanzu-yanzu: Sabbin yan Najeriya 176 sun kamu da cutar Korona yau Asabar

Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 176 a fadin Najeriya.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:na daren ranar Talata 22 ga Satumba, shekarar 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 176 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:

Lagos-73

Plateau-50

FCT-17

Rivers-8

Ondo-6

Niger-5

Ogun-5

Edo-3

Kaduna-3

Oyo-2

Bauchi-1

Bayelsa-1

Delta-1

Nasarawa-1

Jimillan wadanda suka kamu: 57,613

Jimillan wadanda aka sallama: 48,836

Adadin wadanda suka yi wafati: 1,100

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel