Hausa

An kama wasu mutum 12 da ake zargi da fataucin miyagun kwayoyi a jihar Niger
Hukumar kula da hana safarar miyagun kwayoyi ta damke wasu mutum 12 da take zargi da fataucin miyagun kwayoyin a jihar Niger a lokacin kullen annobar korona.
Fayose ya bayyana abinda Magu ke yi da kadarorin gwamnati da ya ke ƙwato wa
Tsohon gwamnan Ekiti, Fayose, ya yi ikirarin cewa dakataccen mukadashin shugaban hukumar yaki da rashawa ta EFCC, Ibrahim Magu ya rika sayarwa abokansa kadarori
'Yan ta'adda sun kashe sojoji 35 a harin Damboa - Majiyoyi
'Yan ta'adan kungiyar ISWAP da suka ware daga Boko Haram sun kai wa wata tawagar sojoji harin kwantar bauna a kauyen Bulabulin da ke Damboa da ke jihar Borno.
An kama mahaifi ya yi wa ƴar cikinsa mai shekara 16 ciki a Damaturu
Rundunar Yan sandan reshen jihar Yobe sun kama wani magidanci mai shekara 43 da aka ce ya yi wa yar cikinsa ciki a garin Damaturu bayan sun rabu da mahaifiyarta
Tsohon Shugaban EFCC Ibrahim Mustapha Magu ya koma kwanan Masallaci
Wani rahoton jaridar Vanguard ya nuna cewa mukaddashin shugaban hukumar hana yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC, Ibrahim Magu, ya daina kwana ciki
Yadda fasinjoji suka lakaɗawa direba duka ya mutu saboda tukunkumin fuska
Wasu fasinjoji sun yi wa wani direban bus mai shekaru 59 dukka har ta ta yi sanadin mutuwarsa saboda kawai ya bukaci su saka takunkumin fuska don kare korona.
Jerin shahrarrun yan siyasa 10 da suka mutu sakamakon cutar Korona
Kimanin watanni biyar da bullar cutar Coronavirus a Najeriya ranar 27 ga Febrairu, 2020, kimanin yan Najeriya 30,748 sun kamu, 12,546 sun samu waraka, NCDC tace
Ibrahim Magu ya mika muhimman bukatu 7 ga kwamitin da ke bincikensa
Lauyan mukaddashin shugaban hukumar hana yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC, Ibrahim Magu, a ranar Juma'a ya bukaci kwamitin fadar shugaban kasa.
Ran mu ya fita daga aikin Soja - Sojoji 356 sun yi murabus
Da alamun abubuwa sun fara tabarbarewa matsalar rashin tsaro a kasar nan yayinda Sojojin Najeriya dari uku da hamsin da shida (356) suka bayyana fita daga aikin
Muddin muna tare ba zan taɓa yin arziki a duniya ba - Matar aure ta garzaya kotu
Kafila Ogunsina, matar aure mai yara 4 ta roki wata kotun gargajiya da ke zamanta a Ile-tunrun, Ibadan ta raba aurenta da don mijinta wai ya hana da yin arziki.
Ondo: Jam'iyyar APC ta yi watsi da takarar mai biyayya ga Tinubu
Alhaji Tumsa ya bayyana cewa sun tantance 'yan takara 12 ta hanyar duba takardun karatunsu da kuma sauraron bayanan da su ka gabatar, sannan ya kara da cewa dan
Yanzu-yanzu: Cutar Korona ta sake harbin yan Najeriya 575 yau
Hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya (NCDC) ta ce annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 575 a fadin Najeriya yau Juma'a, 10 ga Yuli, 2020.
Ize-Iyamu ya caccaki Obaseki kan haska bidiyon Ganduje yana karbar Dala a allon talla
Dan takaran gwamnan jihar Edo karkashin jam'iyyar All Progressives Congress APC, Fasto Osaze Ize-Iyamu ya caccaki gwamnan jihar, kuma abokin hamayyarsa Obaseki.
Fasto ya yi wa ‘Diyarsa ciki har sau 3 ta na zubarwa, an kama wasu da laifin yi wa yara fyade
Wani Fasto ya yi wa ‘Diyarsa ciki a Ogun. Sannan kuma an kama wasu 5 da laifin fyade a Akwa Ibom. Faston ya ce tarkon shaidan ya fada, har ta kai ga yin hakan.
Atiku ya bayyana illar da dakatar da zana jarrabawar WAEC za ta yi wa Najeriya
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ce shawarar da gwamnatin tarayya ta yanke na dakatar da rubuta jarrabawar kammala makarantar sakandire (WAEC
Za'a yi ambaliyan ruwan sama a jihohin Najeriya 28 bana - Hukumar NEMA
Hukumar kai agaji na gaggawa ta kasa watau NEMA ta ce za'ayi ambaliyar ruwan sama a kananan hukumomi 102 na jihohi 28 a fadin tarayya bana, The Cable ta samu.
Zargin rufa-rufa: 'Yan daba sun kutsa ofishin NFIU, sun ragargaza kwamfutoci
Akwai wani abu mai kama da rufa-rufa a hukumar yaki da rashawa tare da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa da ke faruwa. An balle ofishin NFIU da ke EFCC.
Yanzu-yanzu: An hana wa likitocin Najeriya 58 zuwa Birtaniya
A cewar kakakin hukumar ta NIS, Sunday James, likitocin sun gama shiri tsaf na barin kasar ta wani jirgi na musamman da zai tashi daga filin jirage na Legas.
Dakarun soji sun ceto mutum 3 da 'yan bindiga suka yi garkuwa dasu
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun ceto mutum 3 da aka yi garkuwa dasu a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna., Manjo Janar John Enenche ya sanar.
Abubuwa 5 da ya kamata ku sani game da sabon shugaban EFCC, Umar
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari a ranar Juma'a ya amince da nadin Mr Muhammed Umar a matsayin mukadashin shugaban hukumar yaki da rashawa ta EFCC.
'Tsarin ya tauye darajar albashinmu': ASUU ta koka da IPPIS
Shugaban ASUU na kasa, Farfesa Biodun Ogunyemi, ne ya sanar da hakan yayin da ya ke gabatar da jawabi a wurin taron bude wani dakin daukan darasi mai cin daliba
Da duminsa: An janye dogaran Ibrahim Magu gaba daya, an canja musu wajen aiki
Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa hukumar yan sandan Najeriya karkashin jagorancin IGP Mohammed Adamu, ta janye dogaran mukaddashin shugaban EFCC