Tsakanin Zahra Buhari da Malia Obama

Tsakanin Zahra Buhari da Malia Obama

- Watakila saboda sun fito daga manyan gidaje ne da kuma cewa da akwai mulki ga kuma kyau

- ‘Yan matan guda biyu sun yi tarayya a wasu abubuwa da dama, sun kuma banbanta da juna da wasu abubuwan

Tsakanin Zahra Buhari da Malia Obama
Malia Obama da Zahra Buhari: wacce ta fi burge ka?

A lokacin da ka hada iyalai biyu mabanbanta a kasashe, wadanda kuma mulki ya hada su, ka san za’ayi karon batta har da luguden lebe

Tsakanin Zahra Buhari da Malia Obama
Uwa da 'ya: Zahra Buhari da mahaifiyarta Aisha Buhari

Tsakanin Zahra Buhari da Malia Obama
Uwa da 'ya: Malia da mahaifiyarta Malia

Iyalan Muhammadu Buhari shugaban Najeria, da kuma iyalan Barrack Obama shugaban Amurka, Allah Ya yi musu albarka da kyawawan ‘yan mata musamman manya ‘yan ‘yan su biyu,Zahra Buhari da kuma Malia Obama, kyansu ya ja hankalin duniya, shin a tsakanin ‘yan matan biyu wacce ta fi burge mai karatu?

Tsakanin Zahra Buhari da Malia Obama
Malia Obama

Malia Obama itace 'yar fari ta Shugaban Amurka na 44, watau Barrack Obama. An haifeta a shekarar 1998 , yanzu tana da shekaru 18 da haihuwa ke nan. Ta halarci makarantar Sidwell friends, makaranta mai zaman kanta lokacin da ta na ‘yar yarinya. Bayan ta gama, sai ta dauki ratar shekara ta kuma zsamu zuwa jami’ar Havard.

Tsakanin Zahra Buhari da Malia Obama

Zahra Buhari kuwa, na daya daga cikin 'ya'ya mata na shugaban Buhari, ita kwanan nan ta yi kammala karatunta na digiri ilimin kimiyyar kananan halittu daga Jami'ar Surrey Ingila, kuma a halin yanzu ita ce jakadar gidauniyar tallafawa masu cutar jini SCAF.

Tsakanin Zahra Buhari da Malia Obama

Asali: Legit.ng

Online view pixel