Muhimman Labaran ranan lantana

Muhimman Labaran ranan lantana

Jaridar Legit.ng ta tattaro muku muhimman labaran da sukayi kani a ranan lantana 5 ga watan Oktoba. Sha kallo

1. Lallai, kalli Wadanda ake sa ran zasu maye Buhari/Osinbajo a 2019

Muhimman Labaran ranan lantana
Peter Obi and Donald Duke

Duk da cewan wadannan yan siyasan basu bayyana ra'ayinsu ba akan zaben 2019, wasu yan Najeriya sun fara kiyastawa

2. Fayose ya girmama wani Jigon APC

Muhimman Labaran ranan lantana
Fayose da Bamidele Olumilua

Gwamna Ayodele Fayose ya kaiwa wani tsohon gwamnan jihar ondo kuma jigon APC Evang. Bamidele Olumilua,a otal din shi da ke Akure road, Ikere Ekiti a ranan talata 4 ga watan oktoba.

3. Sanatoci sunyi watsi da batun Tinubu na neman kula na musamman ga jihar Legas

Muhimman Labaran ranan lantana

Mataimakin shugaban majalisan dattawa ya tambayi yanmajalisa kuma sukayi watsi da manufar Sanata Tinubu na nufin bayar da kudi na musamman ga Jihar Legas

4. Anyi karya a cikin littafin Buhari

Muhimman Labaran ranan lantana

Sabanin abinda aka rubuta cikin littafin tarihn Shugaba Buhari cewa ya zabi Osinbajo ya fifta ci akan Tinubu da Fashola, labara ta samu cewa Tinubu ne ya ki ya zama mataimakin shugaban kasa.

5. Gobe Za’a baiwa Buhari, Jonathan, Jega lambar yabo

Muhimman Labaran ranan lantana

Wannan ne lokacin na farko bayan zaben 2015 da manyan jigoginzabe tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, tsohon shugaban INEC ,Farfesa Attahiru Jega da Shugaba Muhammadu Buhari zasu hadu a taro daya a ranan alhamis,6 ga watan oktoba.

6. Manta da kotun ECOWAS, ba zamu saki Dasuki ba yanzu – FG

Muhimman Labaran ranan lantana
Former NSA Dasuki

Babban lauyan tarayya kuma ministan doka, Abubakar Malami ya yi bayani akan dalilan da yasa ba za’a iya sakin Sambo Dasuki ba yanzu.

Asali: Legit.ng

Online view pixel