Karuwa tayi fada da abokin sana'arta

Karuwa tayi fada da abokin sana'arta

Wata karuwa da tayi fushi ta kai hari ga abokin sana’arta kan yaki biyanta kudinta.

An ga karuwar da aka kira da suna Petronella, tana harin abokin karuwancin nata wanda a cewarta ya ki biyanta kudinta bayan ta gama biya masa bukatarsa a daren da ya gabata.

Karuwa tayi fada da abokin sana'arta
Petronella na fada da abokin iskanacinta

Petronella ta ci kwalar sa, ta hada shi da bango sannan ta sanya hannu a aljihunsa inda ta kwashe dala Amurka 200 (wato naira 95,000) da ta gani a cikin aljihun. Al’amarin ya afku ne a hanyar kotun Kennedine kusa da Central Avenue, a kasar Zimbabwe, inda ta kasawar da abokin cinikin nata.

KU KARANTA KUMA: An sace tsohuwar Minista

Mutumin da ya cika da mamaki yace wannan:

“Ban dauketa kan karuwanki kamar yadda ta zarga ba amma dai ta bukaci da na tsaya sai ta fara tuhumata da kin biyanta kan ta tsotsi mun zakaarina a daren jiya. Bata bani daman kare kaina ba sai kawai ta fara lalubar aljinu na ba ta kuma zaremun dalan Amurka 200 da ya kamata nayi amfani dashi a matsayin kudin motan zuwa Zambia. Ina tafiyana a kan hanya lokacin da ta tunkare ni kuma abokanta suna biye dani kuma bazan iya fada da ita ba.

Wannan karuwar dabba ce kuma da zata iya kashe ni, yanzu gashi babu wanda zai taimakeni.

Kalli wasu hotuna:

Karuwa tayi fada da abokin sana'arta
Karuwa tayi fada da abokin sana'arta

Asali: Legit.ng

Online view pixel