Wasu ma'aurata sun shirya yin aure bayan sun kwashe shekar

Wasu ma'aurata sun shirya yin aure bayan sun kwashe shekar

- Precious da Nuel sun hadu shekaru 12 da suka wuce

- Bayan shekarun da suka kwashe suna soyayya, yanzu sun yanke shawarar yin aure a tsakanin su watan Oktoba

Precious ta kusa auren abin alfaharin ta wato Nuel a watan Oktoba. Haka kuma sun sanya hotunan da suka dauka kafin auren nasu da sukayi a wajen daukar hoton na Rikov, sannan suka sanya labarin sayayyar nasu dake taba zuciya.

Tace wanda mun fara haduwa dashi shekara 12 da suka wuce, inda ya ganni ina sharan gaban gidan mu da hannun hagu, sai yayi tunanin ni bahaguwa ce, tun daga lokacin sai yayi sha'awar hakan, koda yaushe sai yace mani ' ya ake ciki.

Muna nan, sai ya turo mani wani tsohon aboki na, waidan yazo ya shanyo masa kaina, hakika yazo, sai dai naki na yarda da bukatar da yazo mani da ita, kuma nace masa a'a ne saboda shi wanda ya turoshin yayi mani siriri da yawa.i

Saidai kuma sauran bayanan sun ruga sun z tarihi, inda ta ajiye sirancin nasa a gefe ta yarda da dadadan kalaman nasa, inda ta amince data karasa sauran rayuwar ta tare dashi.

Muna tayasu murna!

Asali: Legit.ng

Online view pixel