Wata amarya

Wata amarya

Wata amarya a Najeriya da ta auri mutum-mutumi ya ba masu amfani da dandalin sadarwa matukar mamaki bayan mutum-mutumin ya dawo raye.

Kowa ya cika da mamaki lokacin da sananniyar amarya da mijinta na  mutum-mutumin zasu fara rayuwar aure.

Wata amarya

Tabbas, matsawa daga yan uwa da abokai yana tura wasu suyi wani abun da be dace ba, amma lokacin da wannan matar ta yanke shawarar aure da mutum-mutumi, ya ja cece-kuce a duniya wasu kuma suna tambaya ko dai bata da hankali.

Wasu jita-jita da mukaji cewa mijinta yana zama a kasar waje ne, kuma bai samu tiketin dawowa ba dan hallatar bikin shi.

Wasu kuma labaran da muka samu sun karyata hakan, ance mutum-mutumin kawai an yi shine dan kayatar da gurin bikin.

Saboda a wani hoto da muka gani ga angon nan ya fito a zahirin mutum, mutum-mutumin kwalliya ce kawai a gurin bikin, zaku iya kallon hotuna kasa.

Wata amarya
Wata amarya

Shin angon be zo da wuri ne, mutum-mutumin ya cike gurbin sa?ko hotun mutum-mutumin ya dace ace ya maye gurbin sa. Ba zamu taba satin gaskiyar asalin labarin ba.

Tambaya anan shine, meye amfanin mutum-mutumin a gurin bikin?

Asali: Legit.ng

Online view pixel