Abia: Abinda yasa Alex Otti ba zai daga kara ba - Lauyoyi

Abia: Abinda yasa Alex Otti ba zai daga kara ba - Lauyoyi

- Lauyoyin dake cikin badakkalar zaben gwamnan jihar Abia sun bada dalilan da suka hana dan takarar All Progressives Grand Alliance (APGA)  Alex Otti daga kara

- Lauyoyin sunce daga kara daga Otti zai kasance dogon turanci ne kawai

Abia: Abinda yasa Alex Otti ba zai daga kara ba - Lauyoyi
Alex Otti,

Lauyoyin dake sauraren takaddamar shugabanci a cikin zaben jihar Abia sunce dan takarar All Progressives Grand Alliance (APGA) Alex Otti ba zai iya daga kara kan maganar ba.

KU KARANTA: Kyawawan hotuna daga tafkin dajin Yankari

A sauraren shari'ar zaben jihar Abia da akeyi a kotun koli, ranar Talata, 27 ga Satumba lauyoyin Samson Ogah dana Otti sun mika bukatunsu guda ukku ga kotun. Amma da suke nuna rashin amincewarsu, lauyoyin gwamnan jihar Abia Okezie Ikpeazu da Alex Iziyion na Ogah sunce rokon da dan takarar APGA yayi bai sami amincewar karamar kotu ba.

Asali: Legit.ng

Online view pixel