Matsafi mai yaudarar masu neman aiki ya shiga hannu

Matsafi mai yaudarar masu neman aiki ya shiga hannu

Dubun wani matsafi dake yaudarar manema aiki ya cika yayin da yan sanda suka kama shi, kamar yadda mai baiwa gwamnan Kogi shawara Gbenga Olorunpomi ya bayyana.

Matsafi mai yaudarar masu neman aiki ya shiga hannu

KARANTA:Okorocha ya ma yan wasan nakasassu kyautan mota da N1m

Olorunpomi ya daura hoton matsafin ne a shafinsa na Twitter, inda yace matsafin ya kasance yana yaudarar matasa masu neman aiki da cewa zai basu gurbin aiki da albashi mai tsoka.

Matsafi mai yaudarar masu neman aiki ya shiga hannu

Da hake ne zai yi musu tayin aikin har ya ja su zuwa gidan tsafin su.

Asali: Legit.ng

Online view pixel