Kungiyar da Kanu ya kafa ta ba wata yarinya damar yin rayuwa

Kungiyar da Kanu ya kafa ta ba wata yarinya damar yin rayuwa

 Lokaci ya tafi!! Yana da kyau kaga mutane da suk fada cikin rudani sun fita daga yanayin.

Wadanda suk fada cikin yanayi na rayuwa suka dai zasu iya ma bayanin yadda sukayi fadi tashi har suka fita, sune mutanen sa suka samu sa'a suka fita daga mummunan yanayi, suka samu dama ta 2 a wani wuri ko ta wani hali.

Bak bukatar mu tunatar da kai wasu sun mutu lokacin da suke fafutuka, wasu kuma su fada cikin mawuyacin hali? Wasu kuma sun bada gari saboda suna ga ba zasu fita daga yanayin ba. Wasu kuma suna kokarin yakar yana yin dan su fita daga halin ko ni ya sun da suka fada ta hanyar taimakon yan uwa ko abokai.

Kungiyar da kano ya kafa ta taimakon masu ciwon zuciya taba mutane da yawa damar kara yin wata sabuwar rayuwa, kungiyar ta samu damar taimaka ma mutane masu matsalar ciwon zuciya.

Wannan labarin wata yarinya ne yar shekara 4 wadda ta amfana da tallafin kungiyar shekara 15 da suka gabata.

A wannan duniyar da muke mun san yanayin abubuwan da muke fuskanta in ance abu ya shafi ciwon zuciya, mutane da ya suna tunanin cewa in kana da wannan matsalar rayuwar ka ta kai karshe balanta m in ba da wadata, amma wanna yarinyar ta samu sa'ar fita cikin wannan yanayin bayan an gama mata aiki.

Kungiyar taimakon da dan wasan ya kafa ta biya kudin dan taimaka ma yarinyar d sake sabuwar rayuwa...Kalli hoton yarinyar lokacin tana da shekaru 4 yayin da aka yi aikin.

Kungiyar da Kanu ya kafa ta ba wata yarinya damar yin rayuwa

Kalli hoton yarinyar a kasa tana da shekara 19.

Kungiyar da Kanu ya kafa ta ba wata yarinya damar yin rayuwa

Muna alfahari da wannan dan wasan, yayi ma kanshi kokari, wannan sune abubuwan da ake so a tuna in ana fadin nasarorin ka.

Asali: Legit.ng

Online view pixel