Muna neman Ibrahim Shema ruwa a jallo - EFCC

Muna neman Ibrahim Shema ruwa a jallo - EFCC

Hukumar hana almundahana da yima tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta alants a neman tsohon gwamnan jihar katsina,Ibrahim Shema ruwa a jallo.

Muna neman Ibrahim Shema ruwa a jallo - EFCC
EFCC ta alanta neman shema

Hukumar hana rashawan ta ce tana neman shine ruwa a jallo saboda gunduguzu,tsawwala kwangila, kama karya,karkatar da kudin al'umma da babakeren biliyoyin kudi.

KU KARANTA: Patience Jonathan na rokon EFCC ta sakammata kudinta

Kana EFCC tace ta mika goron gayyata ga Shema lokuta bila adadin tun 1 ga watan Disamba amma bai amsa ba.

Dan shekara 59 wanda dan asalin karamar Hukumar Dutsinma ne a jihar Katsina,tsohon gwamnan jihar ne daga 2007-2015.

Asali: Legit.ng

Online view pixel